Fassarar Indonisiyanci - Kamfanin Sabiƙ
Fassarar ma'anonin Alkur'ani mai girma
Kamfanin Sabiƙ ne ya fitar da ita. An sabunta ta ƙarƙashin kulawar cibiyar fassara ta Ruwad, an bada damar karanta fassarar ta asali dan manufar bayyanar da ra'ayi da daidaitata da kuma ci gaba mai ɗorewa.