فهرس التراجم

تصفح تراجم معاني القرآن الكريم للعديد من اللغات مع إمكانية البحث والتنزيل

Fassara da yaren Azarbiyanci- Ali Khan Musayif

Ali Khan Musayif ne ya fassarata. An sabunta ta ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad, an bada damar karanta fassarar ta asali dan manufar bayyanar da ra'ayi da daidaitata da kuma ci gaba mai ɗorewa.

Fassarar Bosnia - Cibiyar fassara ta Ruwwad

Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka