فهرس التراجم

تصفح تراجم معاني القرآن الكريم للعديد من اللغات مع إمكانية البحث والتنزيل

Fassarar Uzbikiy- Cibiyar fassara ta Ruwwad

Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka

Fassara da harshan Tajikanci- Cibiyar fassara ta Ruwwad

Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka

Fassarar Ƙirgiziyanci - Shamsuddi Hakimuf

Shamsuddin Hakimov Abdulkhaliƙ ne ya fassarasu, sannan an sabuntasu ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad.